SAI MUN GA BAYAN GIDAJEN KARUWAI A ABUJA - ZAFAFA NEWS HAUSA BLOG

People Online

Breaking

ads

Sunday, May 19, 2019

SAI MUN GA BAYAN GIDAJEN KARUWAI A ABUJA

Ministan birnin tarayya Abuja, Muhammad Musa Bello. Ya bayyana cewa, babu ɓoye-ɓoye sai sun ga bayan gidajen ƙaruwai a Abuja, in da har ya ƙalubalanci masu yunƙurin hana aikata hakan da cewa, "Duk mai magana ya zo ya yi. Musulunci ka ke bi ko Koristanci? Dan haka duk mai bin Musulunci ba zai ji haushin abin da muke yi ba. Haka mai bin Kiristanci na gaske."

Shin ya ku ke ganin wannan al'amari? Zai yiwu cikin sauƙi a yi wa ƙaruwan birnin tarayya Abuja koran Kare kuwa?

No comments:

Post a Comment

ads1