ugaban ƙasa Buhari, ya gayyaci wasu guragu da makafi zuwa
Shan ruwa a fadar mulki ta Aso da ke Abuja, a yau Al-hamis.
Shugaba Buhari ya yi musu jawabai na nuna kauna da kulawa
kafin daga bisani ya zuba musu abinci da hannunsa.
Me za ku iya cewa game da wannan? Shin a tarihin Nigeria, an taɓa samun shugaban da ya ke jawo nakasassu a jika?
No comments:
Post a Comment