"BA ZAN SAUƘO BA, SAI AN BA NI AURENTA." Cewar wani saurayi da ya hau kan reshen ƙarshe na bishiyar ƙofar gidan su budurwarsa. - ZAFAFA NEWS HAUSA BLOG

People Online

Breaking

ads

Wednesday, May 22, 2019

"BA ZAN SAUƘO BA, SAI AN BA NI AURENTA." Cewar wani saurayi da ya hau kan reshen ƙarshe na bishiyar ƙofar gidan su budurwarsa.

Wata soyayya sai a tsakiyar duniya. A yau wani abin mamaki ya faru a garin POTISKUM da ke jihar YOBE in da wani bawan Allah tunda Asuba ya hau kan bishiyar kofar gidan su budurwarsa, kuma ya ce ba zai sauko ba har sai an ba shi aurenta. Daga shaidan
gani da ido Auwal Ali Tsakuwa

No comments:

Post a Comment

ads1