ƘASAR SCOTLAND TA AMINCE DA MUSULMAN ƳAN SANDA MATA SU SANƳA MATSAIKACIN HIJAB. - ZAFAFA NEWS HAUSA BLOG

People Online

Breaking

ads

Sunday, May 19, 2019

ƘASAR SCOTLAND TA AMINCE DA MUSULMAN ƳAN SANDA MATA SU SANƳA MATSAIKACIN HIJAB.

Ƙasar Scotland da ke yammacin Turai, iyaka da England kudu masu gabas, ta amince da matsakaicin hijabi a matsayin wani ɓangare na uniform ɗin ƴan sandan ƙasar mata. Ƙasar ta Scotland ta bayyna dalilinta guda biyu na amincewa da wannan tsarin; Na farko, ta ce domin bayar da ƴancin addini wa mata musulmai na ƙasar waɗan da suke cikin aikin ƴan sanda. Domin damarsu ce su sanƴa tufafi irin na addininsu ko da suna aiki wa hukuma. Na biyu, domin a ƙarfafa gwiwar matan ƙasar su shiga aikin ƴan sanda, musamman matan musulmai.

No comments:

Post a Comment

ads1