KADA KI SAKE KUƊIN NAN DA SHUGABAN ƘASA YA CE KI SAKE WA JAHOHI - ZAFAFA NEWS HAUSA BLOG

People Online

Breaking

ads

Sunday, May 19, 2019

KADA KI SAKE KUƊIN NAN DA SHUGABAN ƘASA YA CE KI SAKE WA JAHOHI

Ƙungiyar kwadago NLC, ta shawarci Ministar kuɗi Zainab Shamsuna, da kada ta sake kuɗin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ta sake wa jabohi Naira Biliyan 649. Ƙungiyar ta ce ta jinkirta har sai an rantsar da sabbin gwamnoni kafin ta sake.

No comments:

Post a Comment

ads1